Kalli hoton wani dan a mutun Rahama Sadau da abunda yake fadi akanta

Rahama Sadau fans

Kalli hoton wani dan a mutun Rahama Sadau da abunda yake fadi akantaWannan bawan Allahn me suna Kawu Muhammad Yahaya ya bayyanawa tauraruwar fina-finan Hausa da turanci Rahama Sadau cewa yana matukar sonta, saboda tsabar soyayyar da yake mata baya iya yayin awa daya ba tare da yayi tunanin taba.

Ya bayyana Rahamar a matsayin jaruma ta musamman da ba'a taba yin irin taba a masana'antar fim ta Hausa.
Tallata wakar ka : Send Email Or Call