HOTUNA: Zafafan Hotunan Jaruma Rashida Mai Sa'a 2018

Hotunan Rashida Mai Saa

HOTUNA: Zafafan Hotunan Jaruma Rashida Mai Sa'a 2018


Kamar dai yadda kuka sani Jaruma Rashida Mai Sa'a tana daya daga cikin fitattun tsofaffin Jarumai a masana’antar tun shekaru da dama

Wacce jarumar ta dade tana taka muhimmiyar rawa a farfajiyar Masa'antar Kannywood na tsawon shekaru

Inda a kuma yanzu haka jarumar tayi fice, kuma ta shahara a fagen siyasa, inda ta samu Makamin shugaban mata na jahar Kano wanda Gwamnan jahar Abdullahi Umar Ganduje ya na data.


A madadin shafin KannyMp3Blog muna yiwa Jaruma Rashida Mai Sa'a fatan Alkawari da rayuwa mai AmfaniTallata wakar ka : Send Email Or Call