Hamisu Breaker ya lashe kyautar gwarzon mawaki na Freedom Radio Meku Award
Hamisu Breaker ya lashe kyautar gwarzon mawaki na Freedom Radio Meku Award

Hamisu Breaker ya lashe kyautar gwarzon mawaki na Freedom Radio Meku Award

Mawaki Hamisu Breaker Kamar Yadda Kuka Sani Mawaki Ne Mai Dumbin Basira Da Tarin Hazaka A Harkan Waka
Wanda Yanzu Haka Tauraruwar Sa Ke Matukar Haskawa A Sahun Matasan Mawakan Hausa Dake Tasowa A Arewacin Nigeria

Shafin KannyMp3Blog.Com Na Daya Daga Cikin Shafukan Da Suka Temaka Wakokin Wannan Mawaki Suka Game Duniya Tun A Karon Farko Tun A Lokacin Da Shafin Ke HausaMp3.Com.ng Kafin Daga Bisani Mu Sauya shi Zuwa KannyMp3Blog.Com

Hakika Munyi Matukar Farin Ciki Da Wannan Nasarar Da Mawakin Nan Ya Samu, Kuma Muna Tayashi Murnar Gami Dayi Masa Fatan Alkhairi Da Nasarori Masu Yawa Anan Gaba

Hamisu Breaker Da Hussaini Danko

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail