Budaddiyar Wasika Zuwa Ga 'Yan Film - Tijjani Asase
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga 'Yan Film - Tijjani Asase

Budaddiyar wasika zuwa ga 'yan film - Tijjani Asase


Jarumi Tijjani Asase daya ne daga fitattun jarumai a masana'antar Kannywood
Jarumin ya wallafa wani rubutu a shafin sa na instagram mai taken Budaddiyar wasika zuwa ga' yan uwansa yan film

Inda a cikin wasikan yake jan hankali 'yan uwansa' Yan film dangane da, dawo da Rahama Sadau din da hukumar tace fina finai karkashin jagoran cin Afakallahu sukayi

GADAI WASIKAR DA JARUMIN YA RUBUTA KAMAR HAKA.

Budadiyar Wasika ga 'yan uwana 'yan fim, barkanmu da safiya ya 'yan uwana shin wane lefine Allah baya yafewa bawansa?

Ya dan uwana ka tuna Aga'rin zanfara mutane suna zuwa kauyika sukashe mutane su kone gidajensu su kwashe dukiyoyinsu, da aka kama wasu da gacikinsu sukace suntuba sai gomnati ta yafemusu haka kuma yafaru a katsina haka a kano sabida Rahama sadau tashiga gidan rediyo tabawa gomnati hakuri tabawa sarki hakuri tabawa malamai da mutana gari da 'yan uwan ta 'yan'fim shene sai ace baza a hakuraba sabida Afakalla yace ita gomnati ta yafe mata shine abin tada jijiyar wuya, kuma shiba ce wayai kusata Afim ba,dan ita hukumarsu ta sanso basa yin film idan Ku bazaku iya yafe mataba sai kuhana ya'yanku ma amala da ita tunda Allah yana yafewa Ku baku yafewa Allah subahanahu wata ala yanacewa yakubayina dakukeyiwa kawunanku barna da zakunemi tuba da Allah shi mai rahamane mai yafiya acikin Alkur'ani (zumar ) ya 'yan uwana Allah yana yafewabawa idan bawa yanemi yafiya gareshe. abintakaici shene Afakalla yakafa komatin kasuwanci da ingantashi Amman kuna rigima da shi kuna neman kutarwatsa komatin anfake da yafewa rahama Sadau kuna rigima da kwamatin sa

Tallata wakar ka : Send Email Or Call