MUSIC: Nura M Inuwa American University CandyWakar Nura M Inuwa Ta American University Candy

MUSIC: Nura M Inuwa American University Candy


Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Nura M Inuwa Ta American University Candy
Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani, yau gamu dauke muku da wata zazzafa daga kundin mawaki Nura M Inuwa wacce ya yiwa daliban makarantar (Maryam Abacha) American University

Yayi wakar ne domin taya daliban makarantar murnar kammala karatun su hakika wakar ta bugu kuma tayi dadi kwarai da gaske, Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, ayi saurare lafiya

Download Audio HereDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail