[Music] Sabuwar wakar Umar M Sharif Yaki A Soyayya

Umar m sharif yaki a soyayya

Saukar da sabuwar wakar Umar m sharif Yaki A Soyayya


Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin, yau gamu dauke muku da sabuwar wakar nan ta Umar M Sharif wacce kuka dade kuna jiranta na sabon film din Nafisa Abdullahi Mai Suna Yaki A Soyayya a matsayin waka ta biyu a film din

Kamar dai yadda kuka sani Jaruma Nafisa Abdullahi har gasa ta rawa tasa a kan wannan wakar wanda yanzu haka gasar har tayi nisa hakika wakar ta bugu kuma tayi dadi sosai

Gatanan ku saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya


Download Audio Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail