Music: Wakar Saniyo M Inuwa “Lokaci Bako Ne”Saniyo M Inuwa Lokaci Bako Ne

MUSIC: Wakar Saniyo M Inuwa “Lokaci Bako Ne”


Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Saniyo M Inuwa Mai Suna Lokaci Bako Ne

Kamar Yadda Kuka Sani Mawaki Saniyo M Inuwa Matashin Mawakin Hausa Ne Mai Tasowa Wanda Yanzu Haka Tauraruwar Sa Ke Haskawa Duk Da Kananun Shekarun Da Yake Dasu

Kamar Yadda Aka Saba Yanzu Ma Gashi Ya Sake Danno Muku Wata Sabuwa Mai Suna “Lokaci Bako Ne” Domin Nishadin Ku Tare Da Fadakarwa Cikin Hikima

Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Sauraro Lafiya


Download Audio Here


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail