MUSIC: Nura M Inuwa ft Isa Ayagi Mai ZanceNura m inuwa da Isa ayagi Mai Zance

MUSIC: Nura M Inuwa ft Isa Ayagi Mai Zance


Ku Saukar Da gami da sauraron sabuwar wakar Nura m inuwa tare da wani matashin mawaki mai suna Isa Ayagi
Hakika wakar mai zance waka ce dake dauke da muhimman sakonni musamman ga mawaka da kuma masu sauraro

Gadai Wakar nan ku sauke ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya

Download Audio HereDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail