[Music] Sabuwar Wakar Umar M Sharif “Ciwon So”


Umar M sharif ciwon so

Saukar Da Sabuwar Wakar Umar M Sharif “Ciwon So”


Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Mawaki Umar M Shareef Mai Suna Ciwon So– Ciwon so Ciwon so Soyayya

– Ciwon so ya tafi na warke sam babu sauran jinya

–  Dake zana tafi muje ai mana auren gata

– Ciwon so na dad’e ina jinya Yau yazamo karshe

– Mun dade muna wasan buya Abin kamar tashe

– Yanzu mun hadu a soyayya  Na dade ina tsashe

– Babu wasu wasi na duka sun gushe

– Yau ina cikin murna ke kika dashe

– Kamar dawasa nakamu da so Soyayyarka

– Akoda yaushe sai sako naso wasikarka

– Kashiga raina ka zauna inata neman kazo mu gana.


Download Audio Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail