MUSIC: Nura M Inuwa “Hassada” New Song

Nura m inuwa hassada

MUSIC: Nura M Inuwa “Hassada”


Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Nura M Inuwa, Albishirin Ku Ma'abota Ji Gami Da Sauraron Wakokin Hausa Na Zamani

Yau Gamu Dauke Muku Da Wata Sabuwar Waka Daga Kundin Wakokin Nura M Inuwa Mai Suna Hassada

Kamar Dai Yadda Kowa Ya Sani Ne Hakika Hassada Babban Ciwo Ne Ga Duk Mai Yinsa, Kuma Taki Ce Ga Wanda Ake Yiwa, Kamar Dai Yadda A Kullum Malaman Mu Suke Ta Fadakar Damu Akan Illolin Hakan

To Shima Haka Nura Ba'abar Shi A Baya Ba, Domin Kuwa Shima A Wannan Wakar Tasa Yayi Fata Fata Da Wannan Cuta Ta Hassada Tare Da Jan Hankalin Mutane Akan Irin Illolin Ta Domin A Guje Ta

Gadai Wakar nan ku sauke ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya


Download Audio Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail