[Music] Nura M Inuwa ft Danko Alkawari New Song

Nura M Inuwa ft Hussaini Danko Alkawari

[Music] Nura M Inuwa ft Hussaini Danko Alkawari New Song


Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Mawaki Nura M Inuwa Tare Da Hussaini Danko Mai Suna Alkawari

Wannan ita ce sabuwar wakar da gamayyar fitattun mawakan Fina-finan Hausa na Kannywood Nura M Inuwa Hussaini Danko sukayi tare a karo na farko, duk da cewa sau da yawa mawakan kan yi waka da sauraron mawaka, Amma ba'a taba haduwa ba tsakanin Nura M Inuwa Da Hussaini Danko Sai A Wannan Karon

Gadai wakar nan ku sauke ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya


Download Audio Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail