[Music] Hussaini Danko Fadi Karki Raba New Song 2017

Hussaini danko fadi karki raba

[Music] Hussaini Danko Fadi Karki Raba New Song 2017


Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Hussaini Danko Mai Suna Fadi Karki Raba

Zazzafar Waka Daga Kundin Fitaccen Mawaki Fadi Karki Raba Hakika Wakar Ta Bugu Kuma Tayi Matukar Gaske Abun Ma Sai Wanda Ya Saurara Gadai Tanan Ku Saukar Ku Saurara

– Mai kika sani akan So

 – Soyayyace Mafari Kauna Ta hade

 – Fadi karki raba Ni ga muradina 

– Masana sukace so ke kamar hauka

– Fadi karka raba kaine muradina 

– Masana sukace so ke kamar hauka

 – Kambu nasaka zan tashi inyi rawa

 – Inso ya zaka zan furta nayi kawa
– Danaji daka zai fiddani makuwa 

– Taso ki rika

– ni zaki raka

– raina ki jika

– kalma ki mun furicin da yaffi ruwa

Download Audio Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail