MUSIC: Hamisu Breaker “Sulken So” New Song
Hamisu breaker sulken so

MUSIC: Hamisu Breaker Sulken So


Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani

Yau ma kamar kullum gamu dauke muku da wata mai zafi daga kundin mawakin matashin mawakin nan da duniya ke yayi a wannan lokacin wato "Hamisu Breaker" mai suna Sulken So

Ga kadan daga cikin baitukan da wakar ta Kunsa

– Soyayya tamkar sulke na yaki ne

– Inna rasa bansan yazata kayan ba

– Na shaida soyayya ta shigo raina

– Ta zauna bansan yazata kayan ba

– Na fada soyayya banyi aune ba

– Tarkon so bazan iya na kauce ba

– Yanayin danaji ban taba ji ba

– Na sauya ji nai tamkar ba nine ba


Download Now

Tallata wakar ka : Send Email Or Call