[Music] Hamisu Breaker “Humaira” New Song
Hamisu Breaker Humaira

[Music] Download Hamisu Breaker “Humaira” New Song


Ku Saukar Gami Da Sauraron Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Dorayi Mai Suna Humaira

Mawaki Hamisu Breaker Kamar Dai Yadda Kuka Sani Matashin Mawaki Ne Da Tauraruwar Sa Ta Fara Haskawa A Farfajiyar Masana'antar Kannywood Inda Aka Fara Sanya Wakokin Sa A Wasu Sababbin Fina Finan

Hakika Wakar Humaira tayi matukar dadi, kuma ga dadin Sauraro Gadai Tanan Ku Saukar Ku Saurara


Download Audio Here

Tallata wakar ka : Send Email Or Call