[Music] Sabuwar Wakar Ahmad M Sadiq “Gyara Kalamai”

Ahmad M Sadiq Gyara Kalamai

[Music] Sabuwar Wakar Ahmad M Sadiq “Gyara Kalamai” 


Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani

Yauma kamar kullum gamu dauke muku da wata zazzafa daga kundin daya daga cikin fitattun mawakan Fina-finan Hausa na Kannywood Ahmad M Sadiq mai suna Gyara Kalamai

Wakar Gyara Kalamai daya ce daga cikin wakokin Album din sa mai suna Kawaici Album wanda zai fitar a 2018

Gatanan ku saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya


Download Audio Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail