Sabuwar wakar Abdul D One “Sha Kallo”

Abdul D One sha kallo

Saukar da sabuwar Abdul D One “Sha Kallo” 


Albishirin ku ma'abota ji gami da sauraron wakokin Hausa na zamani

Yau ma kamar kullum gamu dauke muku da wata sabuwar waka daga daya daga cikin fitattun matasan mawakan Fina-finan Hausa na Kannywood

Wanda ake kira da Abdul D One Mai suna Sha Kallo, hakika wakar ta bugu kuma tayi matukar dadi gatanan ku saukar ku saurara


Download Audio Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail