Yau Ne Za'a Fara Daukan Sabon Film Din Mariya Na M Shareef Da Maryam Yahaya
Mariya Hausa Film

Yau Ne Za'a Fara Daukan Sabon Film Din Mariya Na M Shareef Da Maryam Yahaya


Sabon Shirin Mai Suna Mariya, Shirine Ya Yayi Matukar Jan Hankali Dubban Al'umma Tun Gabanin A Fara Daukar Sa.

Wanda Shine Zai Zama Film Na Koyi Biyu Da Mawaki Umar M Shareef Ya Fito A Cikin Sa Bayan Film Din Sa Na Farko Mai Suna Mansoor Wanda Jarumi Ali Nuhu Ya Shirya, Kuma Ya Bada Umarni

Tabbas Akwai Yiwuwar Film Din Shima Film Din Mariya Zai Taka Muhimmiyar Rawa Wurin Ingiza Mai Kan Tururuwa Ga Tauraruwar Mawaki Umar M Shareef Kamar Yadda Film Din Sa Na Farko 'Mansoor Yayi

Kamfanin Da Su Dauki Nauyin Shirin Dai Sune MAI SHADDA INVESTMENT LTD.

Shiryawa : Abubakar Bashir Mai Shadda

Tsara Labari : Fauziyya D Sulaiman

Bada Umarni : Sarki Ali Nuhu

Jaruman Shirin : Umar M Sharif Da Maryam Yahaya

Tallata wakar ka : Send Email Or Call