[Music] Listen to Aminu Ala “Uban Gidana” New Song

[Music] Aminu Ala “Uban Gidana” New Song

[Music] Listen & Enjoy Aminu Ala “Uban Gidana” New Song


Albishirin Ku Ma'abota Ji Gami Da Sauraron Wakokin Hausa, Yau Gamu Dauke Muku Da Wata Sabuwar Waka Daga Kundin Mawakin Duniyar Nan

Mawaki Mai Basira Da Dumbin Halaka Wato Aminu Abubakar Ala Wanda Ake Yiwa Lakabi Da Aminu Alan Waka Mai Suna “Uban Gidana” Yanzu Haka Zaku Iya Kallonta A Video Da Kuma Sauraro A Manhajar Ta Manyan Wayoyi, Ko Kuma Ku Saukar Da Ita A Audio.

Domin Kallon Ta A Video Ta Hanyar YouTube Din Taskar Ala Global Limited Gata.Domin Kuma Sauraro, Gami Da Saukar Da Ita A Audio Sai Ku Danna Nan, Ayi Sauraro Lafiya
Download Audio Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail