[Music] Queen ZeeShaQ - Akwai Dalili (Hausa Hiphop Mp3) Song

[Music] Queen ZeeShaQ - Akwai Dalili (Hausa Hiphop Mp3) Song

[Music] Queen ZeeShaQ - Akwai Dalili Hausa Hiphop Mp3 song


Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Hausa Hip hop Daga Bakin Shahararriyar Mawakiyar Nan Mai Suna Queen ZeeShaQ Yar Asalin Jahar Kano.

Kamar Dai Yadda Kuka Sani Ne Mawakiya Queen ZeeShaQ, Mawakiya Ce Data Shahara, Kuma Tayi Fice A Fannin Rera Wakokin Hausa Na Gambara, Wanda Ake Yiwa Lakabi Da Hausa Hiphop Ba Tare Data Saka Kalmomin Habaici Ba, Ko Cin Zarafi Ga Kowa Ba.

Illa Face Tarin Kalmomi Masu Jan Hankali Da Kuma Fadakarwa Game Da Rayuwa, Shi Yasa A Wannan Karon Ma Ta Kara Danno Muku Da Wata Sabuwar Mai Suna Akwai Dalili.

Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Sauraro Lafiya


Download Audio HereTallata wakar ka : Send Email Or Call