[Music] Aminu Ala & Fati Nijar Buri Uku A Duniya Mp3 Song

Aminu Ala & Fati Nijar Buri Uku A Duniya Hausa Music Mp3

[Music] Aminu Ala & Fati Nijar Buri Uku A Duniya Hausa Music Mp3 Song


Wakar Buri Uku A Duniya Waka Ce Da Shahararren Mawakin Hausa Aminu Ladan Abubakar Wanda Aka Fi Sani Da Aminu Ala Ko Alan Waka Suka Yita Shida Fati Nijar Tun A Shekarar 2015

Babban Abun Da Yaja Hankalin Mu Yasa Muka Kawo Muku Wakar Dukda Ba Sabuwa Bace, Wanda A Kalla Yanzu Ta Kai Shekara Uku Da Yin ta, Shine Irin Fadakarwa Da Wakar Take Dauke Dashi

Gadai Wakar Nan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Sauraro Lafiya.


Download Audio Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail