[Music] Ahmad M Sadiq Kawaici 2018 Album

[Music] Ahmad M Sadiq Kawaici 2018 Album

[Music] Ahmad M Sadiq Kawaici 2018 Album


Albishirin Ku Ma'abota Ji Gami Da Sauraron Sababbin Wakokin Hausa Na Zamani
Daya Daga Cikin Hashararru Mawakan Fina-finan Hausa, Kuma Kwararre A Fannin Rera Wakokin Soyayya Na Zamani Ahmad M Sadiq, Nanan Nata Shirye Shiryen Fitar Muku Da Sabon Album Din Sa Mai Suna Kawaici Album.

Album Din Zai Fito Ne A Watan Farko Na Sabuwar Shekarar Da Zamu Shiga Ta 2018

Album Din Ya Kunshi Dadadan Wakoki Guda 15 Gasu Kamar Haka.

1= Duba Duba
2= Gyara Kalamai
3= Kawaici
4= Wanda Yaso
5= Gobe Da Labari
6= Furuci
7= Kina Kishi Na
8= Idan Ana Dara
9= Ayi Mana Baiko
10= Nayi Nisa
11= Wankan Gida
12= Hujja
13= Albishir
14= Asaham
15= Asiya

Za'a Saki Album Dina A Farkon Sabuwar Shekarar Da Zamu Shiga Ta 2018, Muna Fatan Zaku Kusa, Kuma Ku Tsare Domin Ganin Kun Mallaki Naku Ta Hanyar Data Dace A Dukkan Shagunan Saida Fina-finan Masu Inganci Mafiya Kusa Daku Domin Haka Karda Ku Bari A Baku Labari


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail