Mawaki Hussaini Danko Ya Samu Karuwar 'Ya Mace

Hussaini Danko Family

Mawaki Hussaini Danko Ya Samu Karuwar 'Ya Mace


Alhamdulillah Dukkanin Godiya Ta Tabbata Ga Allah Madaukakin Sarki,  Allah Ya Azurta Daya Daga Cikin Fitattun Mawakan Fina Finan Hausa Hussaini Danko Da Karuwar 'Ya Mace

Inda Aka Rada Mata Suna "Meenal Kamar Yadda Mawakin Ya Wallafa A Shafinsa Na Instagram, Domin Tayashi Murnar Da Farin Ciki Akan Hakan Sai Ku Garzaya Zuwa Shafinsa Na Instagram

Gashi :-

A post shared by Real Hussaini Danko (@real_hussaini_danko) on

A Madadin Hukumar Gudanar Wa Ta Wannan Shafi Muna Taya Mawaki Hussaini Danko Murna Tare Da Fatan Allah Ya Raya, Kuma Ya Albarkaci Rayuwar Meenal

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail