HOTUNA : Zafafan Hotunan Happy Birthday Din Jaruma Halima Atete

HOTUNA : Zafafan Hotunan Happy Birthday Din Jaruma Halima Atete

HOTUNA : Zafafan Hotunan Happy Birthday Din Jaruma Halima Atete

A Yau Ne Daya Daga Cikin Fitattun Jaruman Fina-finan Hausa Na Kannywood Halima Atete, Ke Bikin Murnar Zagayowar Ranar Haihuwar Tare Da Samun Karin Shekara 1 A Cikin Shekarun Da Take Dashi, Daga Shekaru 28 Zuwa 29.

Wadan Nan Sune Hotunan Da Jarumar Ta Wallafa A Shafinta Na Instagram Domin Nuna Farin Cikin Ta, Da Kuma Godiya Ga Allah Daya Nuna Mata Wannan Rana.

Ga Hotunan.
Allah Ya Karo Rayuwa Mai Albarka Da Tsawon Kwana Jaruma Haleema AteteTallata wakar ka : Send Email Or Call