Ali Nuhu Ya Nada Jaruma Teema Makamashi Jakadiyar FKD
Ali Nuhu Ya Nada Jaruma Teema Makamashi Jakadiyar FKD

Ali Nuhu Ya Nada Jaruma Teema Makamashi Jakadiyar FKD


Jarumi Ali Nuhu Ya Nada Wata Sabuwar Matashiyar Jaruma Mai Suna Teema Makamashi A Matsayin Jakadiyar Kamfanin FKD Production A Ranar Talata 28 Ga Watan Nuwamban Wannan Shekarar Ta 2017

Inda Taron Nadin Ya Samu Halartar Dumbin Al'umma Daga Ciki Da Wajan Masa'antar Kannywood

Kamar Yadda Shafin ‘Kannywood Scene’ ta bayyana daga cikin wadanda suka halarci kasaitaccen bikin akwai Hadizan Saima, Rukayya Dawayya, Jamila Nagudu, Fati Washa, Rukayya Dawayya, Adam A Zangoa, Abba Al-mustapha Da Sauran Jaruman Kannywood.

Wadan Nan Sune Kadan Daga Cikin Fitattun Nadin Sarautar.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail