MUSIC: Kanwar Dubarudu 2017 Hausa Movie 1&2

Kanwar Dubarudu hausa movie

[Video] Download “Kanwar Dubarudu” 2017 Hausa Movie 1&2


Ku Saukar Da Sabon Shirin Film Din Barkwanci Mai Suna Kanwar Dubarudu Wanda Ali Nuhu Da Rahama Sadau Suka Fito A Matsayin Manyan Jarumai. 

Film Din “Kanwar Dubarudu” Film Ne Da Ma'abota Kallo Suka Dade Suna Jiran Fito Warsa Badon Komai Ba Sai Don Ganin Irin Wainar Da Aka Toya Tun A Tallan Film Din. 

To Yanzu Dai Gashi Mun Kawo Muku Na Daya Dana A Hade Inda Zuwa Anjima Kadan Kuma Insha Allahu Zamu Kawo Muku 3&4.

Ayi Kallo Lafiya. 

Domin Saukar Wa A Manhajar Mp4 Mai Nauyi 247.06 MB Sai Ku Danna Nan.


Domin Saukarwa A Kamar Manhaja 3gp Ta Kallo A Matsagai Cin Nauyi 80.71 MBSai Ku Danna Nan.

Download Video Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail