MUSIC: Nura M Inuwa Maryama Happy Birthday

Nura M Inuwa Maryama Happy Birthday

MUSIC: Nura M Inuwa Maryama Happy Birthday


Wannan wata fitacciyar wakace da Mawaki Nura M Inuwa ya rerawa wata yarinya 'yar shekara bakwai me suna Maryam Umar domin taya ta murnar jagayowar ranar haihuwar ta.

Wakar tayi dadi matukar gaske domin haka yanzu haka kuna Iya sauketa kai tsaye zuwa cikin wayoyin ku, Ayi Sauraro Lafiya.

Download Audio Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail