[Music] Sabuwar Wakar Muhammad Melery SO SoyayyaMuhammad Melery So Soyayya

Ku Saukar Da Wakar Mawaki Muhammad Melery SO Soyayya


Muhammad Melery, Daya Ne Daga Cikin Matasan Mawakan Dake Waka Tare Da Mawaki Umar M Sharif A M Shareef Studio Su Uku, Umar M Sharif, Abdul D One, Da Kuma Shi Muhammad Melery.
Dukkaninsu Mawaka Ne, Kamar Yadda Kuka Sani Wadanda Suka Shahara Kuma Suka Kware A Fagen Waka Musamman Wakokin Hausa Na Soyayya.

Amma Shi Muhammad Melery Bai Tsaya A Iya Nan Ba, Domin Kuwa Harda Wakokin Gambara Na Hausa Hip Hop Yanayi, Inda Yake Daya Daga Matasan Mawakan Hausa Hip hop Na Garin Kaduna.

Gadai Wakar Sa Nan Mai Suna, SO Soyayya, Ku Saukar Ku Saurara.


Download Now
Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail