[Music] Wakar Muhammad Melery Kin Bakanta Mini

Muhammad Melery Kin Bakanta Mini

MUSIC: Ku Saukar Da Wakar Mawaki Muhammad Melery Kin Bakanta Mini.

Muhammad Melery, Daya Ne Daga Cikin Matasan Mawakan Dake Waka Tare Da Mawaki Umar M Sharif A M Shareef Studio Su Uku, Umar M Sharif, Abdul D One, Da Kuma Shi Muhammad Melery.

Dukkaninsu Mawaka Ne, Kamar Yadda Kuka Sani Wadanda Suka Shahara Kuma Suka Kware A Fagen Waka Musamman Wakokin Hausa Na Soyayya.

Amma Shi Muhammad Melery Bai Tsaya A Iya Nan Ba, Domin Kuwa Harda Wakokin Gambara Na Hausa Hip Hop Yanayi, Inda Yake Daya Daga Matasan Mawakan Hausa Hip hop Na Garin Kaduna.

Gadai Wakar Sa Nan Mai Suna, Kin Bakanta Mini, Ku Saukar Ku Saurara.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail