[Music] Wakar Ahmad M Sadiq Kaddara Ko Fansa

Ahmad M Sadiq Kaddara Ko Fansa

[Music] Download Wakar Ahmad M Sadiq Kaddara Ko Fansa


Ku Saukar Sabuwar Da Sabuwar Ahmad M SadiQ Mai Suna Kaddara Ko Fansa.

Kamar Yadda Kuka Sani Mawaki Ahmad M SadiQ Daya Ne Daga Cikin Manyan Mawakan Fina Finan Hausa Na Kannywood.

Wanda Ya Shahara, Kuma Ya Kware Matuka A Fannin Rera Wakokin Soyayya Na Zamani, Masu Saka Tsantsar Shauki Gami Da Nishadan Tarwa Ga Masu Sauraro.

Wannan Karon Ma Gashi Mun Sake Kawo Muku Wata Mai Zafi Daga Kundin Sa Wacce Ke Cike Da Tsantsar Kalaman Soyayya Masu Nishadan Tarwa Dai Dai Da Zamani.

Gatanan Tanan Ku Saukar Ku Saurara Ayi Sauraro Lafiya.


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail