MUSIC: Nura M Inuwa ft Mr Bangis Aye AyeMr Bangis boka album

MUSIC: Nura M Inuwa ft Mr Bangis Aye Aye


Ku Saukar Da Sabuwar Nura M Inuwa Da Mr Bangis Aye Aye Aye

Wakar Aye Aye Daya Ce Daga Cikin Zafafan Wakokin Boka Album Na Mr Bangis Wanda Ya Fitar A Kwanakin Nan Inda Suka Yita Shida Mawaki Nura M Inuwa.

Hakika Wakar Tayi Matukar Dadi Kuma Tazo Da Wani Irin Sabon Salo Na Daban Wanda Baku Taba Jin Irin Saba.

Ga Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar.

BAITI :- Aye Aye Aye Nura M Inuwa Every Day She Day Calling My Phone, Idan Ko Na Ganta She Day Hide Her Face. Sai Kaji Tace Wai Ita Kunya Take Ji.

Ayi Sauraro Lafiya.Download NowDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail