[Music] Lil Pee - Rayuwa New Song 2017

Lil Pee - Rayuwa

[Music] Lil Pee - Rayuwa New Song 2017

Mawakiya Lil Pee, Daya Ce Daga Cikin Fitattun  Mawakan Hausa Hip hop Mata Na Jahar Taraba, Hakika Mawakiyar Ta Kware Kuma Tayi Fice A Fannin Hip hop Domin Tayi Matukar Iya Hausa Da Walwala Da Zafafan Kalaman Hausa A Wakokin Ta.

Gaahi A Wannan Karon Ta Koro Muku Wata Sabuwa Mai Suna "Rayuwa" Domin Fadarwa Akan Rayuwa.

Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Sauraro Lafiya


Download NowTallata wakar ka : Send Email Or Call