[Music] Lil Pee - Ganga (Hausa Hiphop) New Song 2017
Lil Pee - Ganga

[Music] Lil Pee - Ganga Hausa hip hop mp3, New Song 2017


Ku Saukar Da Sabuwar Waka Daga Kundin Mawakiyar Hausa Hip Hop "Lil Pee Mai Suna Ganga"

Kamar Dai Yadda Kuka Sani, Wakokin Mawakiya Lil Pee Ba Baki Bane A Wannan Shafi, Mawakiya Lil Pee Daya Ce Daga Cikin Mawakan Hausa Hip hop Mata A Nigeria 'Yar Asalin Jahar Taraba.

Domin Haka A Wannan Karon Ma Gashi Mun Sake Kawo Muku Wata Sabuwa Mai Zafi Daga Mawakiyar Mai Suna "Lil Pee Ganga"

Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Sauraro Lafiya


Download Audio Here

Tallata wakar ka : Send Email Or Call