[Music] Kheengz - Kewa New Song 2017
Kheengz Kewa

[Music] Download Kheengz Kewa New Song 2017 .

Kheengz is out with a brand single talking another love story which he titles ‘Kewa’

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Kheengz Mai Suna Kewa, Mawaki Kheengz Daya Ne Daga Cikin Fitattun Mawakan Hausa Hip-hop Na Arewacin Nigeria.

Wannan Karon Ya Sake Zuwa Muku Da Wata Mai Zafi Daya Yiwa Lakabi Da Suna "Kewa" Hakika Wakar Tayi Dadi Sosai Musamman Bisa La'akari da irin Kalaman Da Yayi Amfani Dasu A Wakar Masu Matukar Dadin Ji Da Sanyaya Zuciya.

Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Saurare lafiya.


Download Audio Here.

Tallata wakar ka : Send Email Or Call