[Music] Download Wakar Ahmad M Sadiq Kaidin Mata

Ahmad M Sadiq Kaidin Mata

[Music] Download Wakar Ahmad M Sadiq Kaidin Mata


Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Ahmad M SadiQ Mai Suna Kaidin Mata.

Wakar Kaidin Mata, Wakace Daya Yita Domin Mayar Da Martani Ga 'Yan Matan Da Suke Bibiyar Mawaka Suna Yaudarar Su.

Inda Ya Siffanta Su Da Kalmar "Gaula" Inda Ya Fara Wakar Tasa Da Cewa "Ashe Cikin Maza Akwai Mata Ashe Cikin Mata Akwai Gaula.

Gadai Wakar nan ku Saukar Ku Saurara.


Download Audio Here.

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail