[Music] Sababbin Wakokin Annur H Abnur Guda 4

[Music] Dauko Sababbin Wakokin Annur H Abnur Guda 4


[Music] Download Sababbin Wakokin Annur H Abnur Guda 4


Kamar Dai Yadda Kuka Sani, Mawaki Annur H Abnur Daya Ne Daga Cikin Yaran Mawaki Nura M Inuwa Wanda Ke Waka A Karkashin Kamfanin Shirya Fina Finan Hausa Mai Suna 'Abnur Entertainment' 

Domin Haka Yau Ma Kamar Kullum Gamu Mun Kara Kawo Muku Wasu Masu Zafi Daga Kundin Sa Masu Matukar Dadi Da Sanyaya Zuciya Har Guda Hudu, Wadan Da Tun A Sunan su Zaku San Sun Hadu. 

Ayi Sauraro Lafiya. 

1= Annur H Abnur Inda Rai 

2= Annur H Abnur Sirrin Ruhi 

3= Annur H Abnur Farin Duba 

4= Annur H Abnur Tsohon Alkawari 


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail