[Music] Abdallah Amdaz - Majnoon New Song 2017

Abdallah Amdaz - Majnoon New Song 2017

[Music] Download Abdullah Amdaz - Majnoon New Song 2017 


Ku Saukar Da Sabuwar Daga Fitaccen Marubucin Fina Finan Hausa Na Kannywood, Kuma Mawaki "Abdallah Amdaz Mai Suna Majnoon" Ma'ana Laila Da Majnoon  

Hakika Wakar Tayi Dadi Kwarai Da Gaske, Wanda Tun Daga Jin Sunan Zaku San Cewa Lallai Wakar Tayi, Musamman Ma Ta Yadda Mawakin Yayi Amfani Da Dadadan Kalaman Soyayya Masu Tafiya Daidai Da Zamani Da Kuma Abunda Ake Bukata. 

Domin Haka Karda Ku Sake A Baku Labarii, Gatanan Ku Saukar Ku Saurara, Ayi Sauraro Lafiya 


Download Song HereTallata wakar ka : Send Email Or Call