Kalli Hotunan Da Suka Jawa Jaruma Maryam Yahaya Zagi A Instagram
Kalli Hotunan Da Suka Jawa Jaruma Maryam Yahaya Zagi A Instagram

Kalli Hotunan Da Suka Jawa Jaruma Maryam Yahaya Zagi A Instagram


Wadan Nan Sune Hotunan Da Suka Jawa Sabuwar Jarumar Fina-finan Hausa Na Kannywood Maryam Yahaya Zagi Daga Masoyan Ta A Shafin Ta Na Instagram.Inda Wasu Daga Cikin Suke Ganin Cewa Irin Suturar Da Jarumar Tasa Sun Sabawa Addinin Ta Da Kuma Al'ada inda Suke Ganin Cewa Lallai Fa Ba'a Rabu Da Bukar Bane An Haifi Habu.

Sakamakon Mafiya Yawa Daga Cikin Masoyan Nata Masoya Ne Ga Babban Jarumin Masana’antar Film Finan Hausa Ta Kannywood Wato Ali Nuhu Ta Yadda Suke Ganin Cewa Sufa Duk Jarumar Daya Kawo Masana’antar Kannywood Tofa Suma Suna Tare Da Ita,Kuma Suke Ganin Cewa Lallai Jaruma Maryam Yahaya Zata Iya Maye Musu Makofin Jaruma Rahama Sadau, Wacce Tuni Ta Shahara Kuma Tayi Fice A Fannin Saka Matsatstsun Kaya Da Suka Saba Al'adar Ta Da Kuma Addinin ta.Tallata wakar ka : Send Email Or Call