Kalli Zafafan Hotunan Maryam Yahaya Tasa Shakwara Da Alkyabba
HOTUNA: Kalli Zafafan Hotunan Maryam Yahaya Tasa Shakwara Da Alkyabba

HOTUNA : Kalli Zafafan Hotunan Jaruma Maryam Yahaya Tasa Shakwara Da Alkyabba.

Zamani Mai Salo Salo, Wadan Su Kuma Suka ce Zamani Riga Kowa Da Irin Tasa.

Shaharriyar Matashiyar Jarumar Fina-finan Hausa Na Kannywood Kenan Mai Suna Manyan Yahaya Wacce Ake Yiwa Lakabi Da Maryam Yahaya (Mansoor).Sanye Da Wasu Kalar Kayan Sawa Da Mata Masu Daukar Hankali Dake Kama Da Rigar Shakwara Da Alkyabba Ta Maza.
Anan Kuma Kalli Yadda TAFEEDA Photography Suka Kara Fitar Da Jarumar.


Tallata wakar ka : Send Email Or Call