Har Yanzu Ni Budurwa Ce Inji Jaruma Rukayya Dawayya
Har Yanzu Ni Budurwa Ce Inji Jaruma Rukayya Dawayya 

Har Yanzu Ni Budurwa Ce Inji Jaruma Rukayya. 

Fitacciyar tsohuwar jarumar fina-finan Hausa ta masana'antar Kannywood Rukayya Dawayya ta fito ta shaida wa duniya cewa ita fa har yanzu budurwa ce cakal.

Jarumar ta fadi haka ne cikin wani martani data mayar game da masu kiraye-kirayen cewa tayi aure bayan dawowan da tayi harkar film a kwana kwanan nan.

Inda jarumar ta bayyana a cikin wani sabon film mai suma "Hamdiyya".

Tallata wakar ka : Send Email Or Call