Sabuwar Waka Daga Abdul D ONE ー Amanar Rai

Abdul D One Amana Ta Rai

Sabuwar Wakar Abdul D One ーAmanar Rai


Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Mawaki Abdul D One Mai Suna Amana Ta Rai, Ga Ka Kadan Daga Cikin Baitukan Wakar.

BAITUKA :- Amana Ta Rai Na Zan Baki Ajiya Nasan Zaki Kula Danii.

Zuciya Taki Ce Wa Zaya Hanakii Hanakii, Ruwan Zuma Kiban Ki Kau Da Madacii, Zan Dada Sonkii, Numfashi Inya Fito Da Naki Zai Hadu, Zasu Gamewaa.

Bani Zuciyar Ka Ga Tawa Zan Rike Hannu Biyuu, Albishir Kace Goro Nawa Gidan Ka Zana Haifi 'Yan Biyuu, Nasara Ka Samu Da Kai Na Damu Taho Mai Share Kwallar Idonaa.
Download Audio Here

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail