[Music] Sabbin wakokin Faruk M Inuwa Farin Masoyi Album
Faruk M Inuwa Farin Masoyi 2017 Album

[MUSIC] Sabbin Wakokin Faruk M Inuwa Farin Masoyi Album


Albishirin Ku Ma'abota Ji Gami Da Sauraron Wakokin Hausa Na Zamani.

Matashin Mawakin Da Kuka Dade Kuna Jiran Wakokin Kunsa Mai Suna Faruk M Inuwa Bayan Daukar Tsawon Lokaci Bakuji Doriyar Saba.

To Gashi Yau Munzo Muku Da Wani Sabon Album Din Sa Daya Fitar Kwanan Nan Mai Suna Farin Masoyi.

Hakika Album Din Yazo Da Salo Salo Kala Daban Daban Masu Tafiya Daidai Da Zamani Gami Da Dadadan Kalaman Soyayya Masu Tatsa Zuciya Da Sanya Nishadi Abun Dai Sai Wanda Yaji.

Gadai Sunan Ku Saukar Ku Jiye ma Kunnuwanku, Ayi saurare lafiya


1= Faruk M Inuwa Best Of Farin Masoyi
Download Now

2= Faruk M Inuwa Garin Sokoto 2
Download Now

3= Faruk M Inuwa Fatima Zahra
Download Now

4= Faruk M Inuwa Kallo Ya Koma Sama
Download Now

5= Faruk M Inuwa Sajida
Download Now

6= Faruk M Inuwa Ummina

Download Now

7= Faruk M Inuwa Labarin Mai Waka
Download Now

8= Faruk M Inuwa Hafsace
Download Now

Tallata wakar ka : Send Email Or Call