Zafafan Hotunan Daga Maryam Yahaya “Mansoor” Instagram Page

Hotunan Maryam Yahaya

Ku Kalli Zafafan Hotunan Daga Shafin Jaruma Maryam Yahaya Instagram Page.

Jarumar Ta Wallafa Wadannan Hotunan Ne A Shafin Ta Na Instagram A Ranar 27th September 2017 Ranar Da Aka Saki Film Din Mansoor Wanda Shine Film Din Ta Na Farko A Farfajiyar Kannywood.

Inda A Hotunan Take Sanya Da Rigar Jasy Mai Dauke Da Tambarin Film Din "Mansoor" A Gaban Rigar.

Hotunan Maryam Yahaya 2

Hotunan Maryam Yahaya 3

Hotunan Maryam Yahaya 4

Hotunan Maryam Yahaya 5

Hakika Hotunan Sun Fita, Kuma Sunyi Kyau Kwarai Da Gaske.Tallata wakar ka : Send Email Or Call