MUSIC: Sabbin Wakokin Nura M Inuwa Bajinta AlbumNura M Inuwa Bajinta Album

MUSIC: Sabbin Wakokin Nura M Inuwa Bajinta Album


Ku Saukar Da Sababbin Wakokin Nura M Inuwa Bajinta Album


Kamar yadda kuka sani mawaki Nura M Inuwa , mawaki ne dayayi fice, kuma ya shahara a fannin rere wakokin Soyayya na zamani.

Kuma daya ne daga cikin fitattun mawa kan Fina Finan Hausa Na Kannywood, Dan asalin garin Kano a Tarayyar Nigeria.

Wanda yanzu haka wakokin sa, ke kan gaba wurin kayatar wa gami da jan hankulan ma’abota sauraro a mafiya yawa daga cikin kasashen Africa harma da wasu sassa na Duniya.

Domin haka yauma kamar kullum gamu dauke muku da wasu zafafa daga kundin wakokin sa masu suna Bajinta Album

Gasunan Ku Saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya

1= Tufka Da Warwara

Down-load Here

2= Gyara Kayanka

Down-load Here

3= Dashen Jini

Down-load HereDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail