MUSIC: Sababbin Wakokin Saniyo M Inuwa Guda 6


Wakokin Saniyo M Inuwa

MUSIC: Sababbin Wakokin Saniyo M Inuwa Guda 6


Saniy M Inuwa, Daya Ne Daga Cikin Fitattun Matasan Mawakan Na Zamani Dayayi Fice, Kuma Ya Shahara A Fannin Wakokin Hausa Na Zamani Musamman Wakokin Soyayya,

Kuma Daya Daga Cikin Mawakan Kamfanin Nan Dake Shirya Fina Finan Hausa Mai Suna Annur Entertainment.

Wanda Abdul Amart Ke Jagoran Ta, Wadanda Ake Yi Musu Lakabi Da Abnur Family Ko Mawakan Abnur, Wanda Cikinsu Ya Hada Harda Shahararrun Mawakan Nan Nura M Inuwa, Abdul Smart, Annur H Abnur, Da Sauransu.

Gadai Wakokin Nan Ku Saukar Ku Saurara kuji Irin Tashi Basira. Ayi Sauraro Lafiya.1= Gaskiyar Zance
Down-load Now
2= Dace Da Masoyi
Down-load Now
3 = Zama Da Masoyi
Down-load Now
4= Kidan Mata
Down-load Now
5= Aminu A Gadawo Birthday
Down-load Now
6= Zance
Down-load NowDomin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail