[Music] Sababbin wakokin Annur H Abnur Amrat ta 1 data 2

Annur H Abnur Amrat

Sababbin wakokin Annur H Abnur Amrat ta 1 data 2


Kamar Yadda kuka sani mawaki Annur H Abnur daya ne daga cikin fitattun matasan kamfanin Abnur Entertainment.

Kuma daya daga cikin fitattun mawakan Fina Finan Hausa na wannan zamani da yayi fice, kuma ya shahara a fannin rere wakokin Soyayya.

Domin haka kamar yadda aka saba gamu dauke muku da wasu zafafan wakoki daga kundin masu matukar dadin Sauraro da sanya shauki mai suna Amrat 1&2.

Ayi Sauraro Lafiya.


1= Annur H Abnur Amrat 1.
Download Now
 2= Annur H Abnur Amrat 2.
Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail