MUSIC: Hamisu Breaker Masoyana
Hamisu Breaker Masoyana

MUSIC: Hamisu Breaker Masoyana


Kamar Dai Yadda Kuka Sani Hamisu Breaker Daya Ne Daga Cikin Matasan Mawakan Hausa Na Wannan Zamani Dan Asalin Jahar Kano a Nigeria

Wanda Yayi Fice Kuma Ya Shahara Wajan Iya Sanyaya Zuciyoyin Ma'abota Sauraro

Shi Yasa A Wannan Karon Ma Gamu Nan Mun Sake Garzayo Muku Da Wata Mai Zafi Daga Kundin Sa Mai Suna "Masoyana" Hakika Wakar Tayi Dadi Kuma Tana Kunshe Da Muhimmin Sako Zuwa Ga Dukkan Masoya

Gatanan Ku Saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya

Download Now

Tallata wakar ka : Send Email Or Call