[Music] Wakar Hamisu Breaker Nura M Inuwa Ikon Allah

Hamisu Breaker Nura M Inuwa Ikon Allah

MUSIC: Saukar Da Sabuwar Wakar Hamisu Breaker Nura M Inuwa Ikon Allah.

Wannan Itace Wakar Da Matashin Mawakin Nan Hamisu Breaker Yayi wa Mai Gidan Sa Nura M Inuwa Sarkin Mawaka.

Wakar Mai Suna Nura M Inuwa Ikon Allah Tana Magana Ne Akan Irin Gudun Muwar Da Mawaki Nura M Inuwa Yake Bawa Kananan Mawaka Masu Tasowa.

Gatanan Ku Saukar ku saurara, Ayi Sauraro Lafiya.

Download Now

Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail