[Music] Wakar Umar MB Dodon Maza Gwaska Return
Umar MB Dodon Maza Gwaska Return

MUSIC: Saukar Da Wakar  Umar MB Dodon Maza Gwaska Return Song.

Saukar Da Sabuwar Wakar Umar MB Ta Biyu A Film Din Gwaska Return Na Adam A Zango.

Umar MB Sabon Mawaki Ne Da Jininsu Ya Hadu Da Jarumi Adam A Zango Kamar Yadda Ya Hadu Dana Matashin Mawakin Nan Sayyad Gadon Kaya.

Inda A Tashi Guda Aka Ga Jarumi Adam A Zango Ya Saka Wakokin Sa Har Guda Uku A Cikin Film Guda, Kuma Film Din Da Yake Alfahari Dashi Cewa Idan Har Ya Fitar Dashi Tofa Zai Yi Matukar Girgiza Masana’antar Kannywood Harma Da Masu Kallo.

Wato Bisa La'akari Da Ire Iren Salon Da Yayi Amfani Dasu A Film Din Wadannan Suke Tafiya Daidai Da Zamani, Ta Hanyar Yin Wasu Abubuwa Na Sidda Baru Da Ban Mamaki.

Download Now


Domin tallata Wakar ka Album ko Video, Aika mana da sako yanzu haka ta hanyar Email

This is an email link: Send Mail