[Music] Wakar Bello Vocal ft B Soja x Bush Kiddo Tuwo
Bello Vocal ft B Soja x Bush Kiddo Tuwo

Bello Vocal ft B Soja x Bush Kiddo Tuwo Official Audio Song.

Ku Saukar Da Sabuwar Wakar Matasan Mawakan Hip hop 'Yan Asalin Jahar Kano Nigeria, Bush Kiddo Da B Soja Tare Da Sarki Bello Vocal Mai Suna TUWO.

Kamar Dai Yadda Kuka Sani Bush Kiddo Da B Soja, Matasane Da Suka Yi Fice, Kuma Suka Shahara A Fagen Shirya Fina-finan Wasan Barkwanci Wato Hausa Comedy Video.

Download Now

Tallata wakar ka : Send Email Or Call