Ko Yanzu Na Samu Miji Zanyi Aure Inji Jaruma Maryam Yahya

Maryam Yahaya Ko Yanzu Na Samu Miji Zanyi Aure

Ko Yanzu Na Samu Miji Zanyi Aure Inji Jaruma Maryam Yahya Wacce Ake Yiwa Lakabi Da "Mansoor".

Jarumar ta bayyana hakane a cikin wata fira da tayi da shafin BBC Hausa, inda tace tunda ta kammala karatun ta na secondary school bata ci gaba ba, Amma yanzu haka tana saran zata ci gaba.

Sannan kuma da aka tambaye ta kan batun Aure, tace Ita ko yanzu ta samu miji to zatayi Aure, Akan batun ci gaba da shirin film kuwa bayan tayi Aure tace Sam hakan bamai yiwuwa bane domin kuwa ba'a taba hada Aure da Film.Tallata wakar ka : Send Email Or Call